<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Hatton, John (1710-1793), Watts, Isaac (1674-1748), Chris Tomlin, Isaac Watts, Jesse Reeves, J.D. Walt, Lowell Mason</author>
<lyrics>[V1]
 1) Ran da na ga Mai Cetona
 A Kabari kan giciye,
 Na ga ƙaunar Ubangijina,
 Na ba shi dukan zuciyata.

[V2]
 2) Ya mutu dai don laifina,
 Wahalata shi ne ya sha,
 Wane ni fa har da zan ƙi
 In karƃi kyautar cetonsa?

[V3]
 3) Ga jininsa ya bayar dai,
 Ga raɗaɗinsa domina.
 Ya Ubangiji, karƃe ni,
 Ka yafe mini laifina.

[V4]
 4) Na gode maka, ya Yesu,
 Don dukan aikin cetona,
 Na ba ka rai da zuciya duk,
 Ni naka ne har abada.</lyrics>
<title>Ran da Na Ga Mai Cetona LW107</title>
<copyright>2000 worshiptogether.com songs | sixsteps Music</copyright>
<hymn_number>107</hymn_number>
</song>